Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook yayi da’awa cewa ranar 9 ga watan Yuli,2025 itace ranar da zagaya rana da duniya ke yi a kullum ta zamo mafi sauri a tarihin duniya. Hukunci: YAUDARA CE, rahoto da ake da shi kawo yanzu ya nunar da cewa ranar 5 ga watan Yuli,2024 itace mafi sauri …
BINCIKE: Buhari ya kaddamar da filin tashi da saukar jiragen sama na naira biliyan ₦15 a jihar Nasarawa sai dai yabi sahun manyan ayyuka marasa tasiri a Najeriya
Bayan gina shi a fadin kasa mai girman hekta 1,000, filin tashi da saukar jiragen saman na birnin Lafiya da aka tsara za a rika saukar jiragen dakon kaya a…