Da’awa: An yada wani bidiyo a kafafen sada zumunta da ke nuna wani mutum yana dukan mabarata tsofaffi mata da yara, inda ake ikirarin cewa mutanen Arewa ne da ke zaune a Kudancin Najeriya. Hukunci: Ƙarya ce. Rahotanni daga kafafen yada labarai na Ghana sun tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a Kwame Nkrumah …

