Da gaske ne! Jiragen kasa a Najeriya sun fi na ko’ina gudu a nahiyar Afrika

Da’awa: Wani mai amfani da shafin Facebook kwanan nan ya yi da’awar cewa jiragen kasa a Najeriya sun fi na ko’ina gudu a nahiyar Afirka. Hukunci: Da gaske ne! Jan layin na jiragen kasan Legas wanda ke da gudun kilomita 330 cikin sa’a guda shi ne mafi gudu a Afirka. Cikakken bayani A duniya baki … 

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.