Cikakken Sakon A ranar 14 ga watan Agusta,2024 Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ayyana (declared) Mpox,da a baya aka fi sani da suna Kyandar Biri (Monkeypox) a matsayin barazana ga lafiyar al’umma, biyo bayan yadda annobar ta barke a Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango (DRC) da sauran kasashen duniya. Wadannan kasashe sun hadar da Burundi da …